Skip to main content

Posts

Showing posts from 2018

WALLAZE x CRAZIEBLESS x DAPPER JAY - MAGANAN WASA

Only fewer emcees can relate and understand the definition behind street hip-hop. Underground rap has way faded and only real olgees can muscle up to represent. Wallaze has done just enough to claim such accolade by releasing this single titled MAGANAN WASA. MAGANAN WASA which translates to WORD PLAY according to WALLAZE, is a hip-hop track with real hip-hop metaphors, wordplay and carefully executed lines that relates to the latest happenings in the Arewa music sphere. WALLAZE is a Jos-bred and features CrazieBlesss, and Dapper Jay in this head-bumping track.

Nomiis Gee - Fatima Ft Morell

After dropping the #1 trending single at the moment with the conscious song Babu Lokacin Bata Lokaci , Nomiis Gee surprisingly dropped this new spanking single out of the blues titled FATIMA . FATIMA is a unique name and the song has elements of the Afro-Pop genre embedded in it. The song is a mid-tempo song with a groovy vibe that both young and old can step on. Fatima is a song dedicated to all those who bear the name worldwide. According to Nomiis Gee, the song was released to commemorate the first year anniversary of his lovely wife, Fatima. One can tell from the way Nomiis Gee unfolded his heart to his lovely heartthrob through the lyrics of the song. The song features a heavyweight in the industry, Morell who did justice to the hook of the song. The passion in his voice sums it up. Fatima will surely be a classic in the upcoming year 2019. So update your playlist now. The song was produced by Don Adda.

Ricqy Ultra - Bulala (Undisputed)

Off his upcoming album titled Mahakurci Mawadaci , Ricqy Ultra drops this exquisite and exclusive single to his loyal fans. The song is titled BULALA (Undisputed). The song is a hip-hop song with a rich fill of Hausa flava. The lyrical flow is so auspicious and the energy is overwhelming. As usual, the lyrical wordplay is amazing and be sure to get the better side of him any day, any time.

Nomiis Gee Ft Mr Bangis - Babu Lokacin Bata Lokaci

Exclusively released under the stables of Kai Kauce Music is Nomiis Gee's heart warming single titled "Babu Lokacin Bata Lokaci". The song is a mid-tempo song that relates the need for everyone to know how important time is in our own lives. The song has a deep message and it is a must listen for any good music lover. The song translates into "There's no time to waste time". After the previous release of Bani 2 Fingers, Nomiis Gee no doubt has proven his versatility by releasing another conscious music. Update your playlist now with this scintillating song titled " Babu Lokacin Bata Lokaci ".  The song was Mixed and Mastered by the respected and exceptional David D.

JP - HAPPY BIRTHDAY

John Paul Chukwumulu Popularly Known as “JP” is a Recording Artiste, Rapper,Singer and Performer. He was born and brought up in Anambra State, ifitedunu town, Dunukofia L.G.A. Area, in the year 16th April 1991. JP have been performing and making live music in Anambra state, He have recorded and done many songs, but this his new song happens to be his first released single titled “HAPPY BIRTHDAY”, a song that is meant for any Birthday Celebrant. If You are Celebrating Your Birthday then this song is wonderfully made for You…. SONG PRODUCED BY NORTHERN BASED YOUNGEST PRODUCER “YUBSKIE”

WICHYSKILLS - TOUCH SOMETHING

TITLE: WICHYSKILLS- TOUCH SOMETHING Fresh from the stables of OOZ Music, here is another brand single from WICHYSKILLS. Wichyskills is an Afro-Pop/DAncehall artist who is specially gifted in his art and delivers when needed.  This single comes after his revious single KONJI in which he featured ERIGGA. Kindly download, listen and share.

MI ya saki jerin kundin sabon fefen sa mai taken Yung Denzl

M.I Abaga ya saki jerun wakokin sabon kundin da yake shirye-shiryen sakewa mai taken Yung Denzl. Bayan tsawon lokacin da ya dauka yake daga lokutan sakin fefen, M.I ya bayyana a shafin san a Instagram cewa sabuwar ranar ita ce ranar 18 ga watar Agusta, 2018. Fefen da zai kunshi wakoki goma (10) yana dauke da wakar “Rappers should fix up your life” wanda ya jawo banbance-banbancen ra’ayoyin mawaka masu salon rap a duniyar mawaka. Jerin mawakan da zasu fito a cikin kundin su kunshi Niyola, Yay Iwar, Odunsi the Engine, Lady Donli da dai sauran su. Akwai jerun makada wadanda suka yi aiki a kan fefen irin su Tay Iwar, Chopstix, MajorBangz, Doz, GClef, MI Abaga da kan sa da dai sauran su.

Zan cigaba da taimaka wa mawaka masu tasowa inji Beyonce

Beyonce ta bayyana cewa wajibi ne ta taimaka wa mawaka masu tasowa. A makon da ya gabata, labarai ya nuna cewa Tyler Mitchell mai shekaru 23 a duniya itace mace na farko mai launin bakir fata wadda za ta fara daukar hoto a mujallar Vogue wace Beyonce ce tauraruwar da aka gayata. Mujallar da za ta shige kasuwa a watan Satumba za a samu a kasuwani da dama. Beyonce ta ce “sai mun hada kawunan mu mun zamto tsintsiya madaurin ki daya, nuna wariyar launin fata sam bai kamata ya zamo abin da zai jawo mu tsani juna ba. Wannan shi ne dalilin da ya sa na ce zan yi aiki tare da mai daukan hota dake da shekaru 23.” “A lokacin da na fara shekaru 21 da suka gabata, an gaya min cewa da wuya mai launin bakir fata ya samu hoton kan sa a shafin farko na mujallar saboda masu bakir fata ba sa jawo kasuwa. Amma wannan duk camfi ne.” “Kowa na bukatan wani dama a rayuwar shi. Akwai mata da dama wadanda suka samu dama kafin ni. Irin su Josephine Baker, Nina Simone, Eartha Kitt, Are

Tiwa Savage ita ce ta janyo hankali na game da salon Afropop inji Ciara

A kwanakin baya da suka wuce, mawakiyar kasar amurka Ciara ta saki sabuwar waka wadda ta rera tare da mawakin najeriya mai sunan Tekno mai taken Freak Me bayan kusan shekaru uku da yi murabus. Masoya basu boye mamakin su ba ganin salon wakar yayi kamancance da irin wakar da mawakiyar kungiyar mavins record Tiwa Savage ta rera mai taken “Before Nko”. Mawakiya Ciara wace ta taba lashe kyautar kambun Grammy ta rubuta a shafi ta na twitter cewa Tiwa ta na daya daga cikin marubutan wakar domin ita ce ta jawo hankalin ta game da irin wakar salon Afro-pop. Ciara ta jaddada cewa a lokacin da ta fara jin wakar, ta matukar so lafazi da salon wakar shiyasa ta gayace Tiwa Savage ta bayar da ta ta gudumuwar ta bangaren rubuta wakar tare da ita.

Nicki Minaj ta saki sabon fefe mai taken QUEEN

Nicki Minaj ta saki sabon fefen ta mai taken QUEEN wato Sarauniya. Minaj ta saki aikin ne bayan da ta sanar a shirin Beats 1 Radio Show cewa ta gama aikin a yini uku kafin zuwan ta shirin. Aikin na kunshe ne da manyan mawaka irin su Eminem, The Weeknd, Lil Wayne, Ariana Grande, Future, Swae Lee, Labrinth da kuma tsohuwar mawakiyar salon rap wato Foxy Brown. Sabon Fefen ya samu dan tangarda bayan da aka canza lokacin sakin aikin har sau biyu duba da yar mishkilar da aka samu tare da takwararta Ariana Grande amma tuni aka warware wannan matsalar. Aikin na kunshe da wakoki goma sha tara bayan da ta saki wakoki uku kamun sakin aikin.Wakokin da ta saki tun da fari su ne “Barbie Thinz”, “Chun Li” da “BED”.

Spotify ta karrama mawakiya Niniola

Niniola ita ce mawakiyar farko da ta fara ajiye tarihi a yayin da ta zama macen da ta samu masu sauraro miliyan daya a dandamalin Spotify. Mawakiyar mai salon AfroHouse ta saki fefen wakar ta mai taken THIS IS ME a watar Nuwamba 2017, ta shawo kan masana a yayin da wakar ta mai taken Maradona ke kan gaba da masu sauraro sama da miliyan daya da digo bakwai a shafin dandamalin Spotify. Dandamalin  da ke dora wakokin mawaka wanda yake auna daukakar mawaki ta hanyar yawan masu sauraro sun tabatar da wanan nasarar da ta samu a yayin da suka karrama ta da kyautar “macen da ta fi kowa fice a najeriya”. Niniola mawakiya ce, kuma marubuciyar wakoki ce mai muryar zinariya, ta kirkiri wani salon na karan   kanta mai taken AfroHouse, wani salo da ke kunshe da salon AfroBeat da House music.

SARS sun kusa hallaka ni inji Illbliss

Shahararen mawakin salon hiphop a Najeriya Illbliss ya bayyana wulakancin da ya sha a hannun SpecialAnti-Robbery Squad wanda ake yawaita kiran su da sunan SARS. Mawakin ya rubuta a shafin twitter cewa ma’aikatan SARS sun sa mar bindigogin su a kan sa bayan da suka caje shi a kan zargin sa da suke cewa yana dauke da tramadol, wa kwayar da gwamnatin najeriya ta dakatar sabo da yawan shan sa da matasa suke yi. Irin wadannan hargitsi da cin mutuncin da ake nuna wa jama’a shi ya kawo zangazanga wanda ake a shafin sada zumunci da hashtag ENDSARS kusan shekara dayaa yayin da jama’a suke kiranye da a gyara al’amurorinsu ko a sauke su daga ragamar aikin su domin irin wulakanta jama’an da suka sai kace barayi aka kama. Ire-iren wadannan abubuwan ya sha faruwa da mawaki da dama a kasar yayin da suke fuskantar wulakanci daga jami’an tsaro. Yawanci, ana zargin su da zamba saboda nuna irin pacakan da suke da arziki a idon jama’a. Akwai wadanda basasamun daman bayyana abun da ya fa

Dr Sid shine musabbabin rabuwar Mohits

Rabuwar shahararen kungiyar MO’hits an yi zaton cewa Dr Sid shine musababbin rabuwan kawunan yayan kungiyar.  Ana ta alwashin cewa Dr Sid na kishin daukakar da Dbanj ya samu a matsayin mai jagoran kungiyar. Bayan hira da manema labarai, Dr Sid ya kara jadadda cewa sam ba haka bane. A cewar sa “Wannan labarin kanzon kurege ne. Bani da wani dalilin da zai sa in nuna kishi na ga   D’banj. Duk abubuwan da muke yi tamkar yan uwa daya muke. Idan har ina da wani damuwa da shi, kai tsaye zan same shi domin mu warware matsalar da ke tsakanin mu. Ban so rabuwar kungiyar Mo’hits ba amma akwai abubuwan da ya fi karfin mu. Farin ciki na shine kowa ya samu cigaba a harkokin sa”.

Hukumar NBC ta dakatar da wakar Falz, Olamide da Wande Coal

Hukumar watsa shirye-shirye ta Najeriya NBC sun dakatar da wakar Folarin Falana wanda aka fi sani da sunan Falz a yayin da suka saki wata wasika mai kunshe da wannan gargadin. Idan za a tuna a baya, hukumar ta dakatar da gidajen radio da talabijin da su dakatar da saka wakar THIS IS NIGERIA domin wakar na kunshe da sakin layin da mawaki Falz ya rera dangane da yanayin da kasar Najeriya take ciki. A wasikar, an dakatar da wakokin Olamide mai taken See mary, See Jesus da kuma Wakar Wande Coal mai taken ISKABA. Hukumar ta kara da cewa sabo da sabawa dokokin da gidan yada shirye-shiryen ya yi, an caje shi naira dubu 100 a matsayin tarar da za a biya.

"Ku janye hukuncin da kuka dauka akan Falz" a cewar SERAP

Shirin Socio-economic Rights and Accountability Project (SERAP) ta yi kira ga Hukumar   Watsa Shirye-shiry ta kasar Najeriya (NBC) da ta sauki hukuncin da ta dauka ga wata kafar yada labarai saboda laifin saka wakokin wasu mawaka irin su This is Nigeria wanda Falz ya rera, Iskaba wanda Wande Coal ya rera da kuma Wakar See Mary, See Jesus wanda Olamide ya rera. Kungiyar ta bayanna cewa wannan hukuncin da hukumar ta dauka ta saba da dokar kasa wanda ta ba wa gidajen radio wani yanci na bayanna abubuwan da ke damun talakawan kasa, yancin fadar albarkacin bakin su da kuma yancin bayyana ra’ayoyin su. A wata sanarwa da SERAP ta fitar da ta bakin Mataimakin Shugaban na kungiyar, Timothy Adewale ya ce “damuwar mu game da hukuncin da NBC ta dauka a kan wannan gidan radio da kuma wakokin wanda suke yunkurin cewa suna cike da sakin layi da almubazzaranci, yana nuni da cewa talaka bashi da wani yanci game da bayyana damuwar sa.  Saboda haka, NBC su dage wannan danyen hukuncin

Falz bai ji dadin hukuncin da NBC suka dauka ba

Bayan hukuncin da Hukumar watsa shirye-shirye ta kasa ta yanke game da wakar This is Najeriya wanda Falz ya saka, mawakin ya bayyana rashin jin dadin shi game da wannan hukuncin da hukumar ta dauka. Falz ya rubuta a shafin sa   na sada zumunci wato twitter cewa “Wannan it ace Najeriya. Duba yanda muke zama yanzu, kowa ya zama mailaifi” sun ce na yi sakin layi.” Bayan da ya yada hoton wasikar dake dauke da wannan sanarwa. Sanannun mawaka da masu alaka da wasan kwaikwayo da fina-finai irin su Kemi Adetiba, Abimbola Craig, Simi, Yemi Alade, Vector da dai sauransu, sun mayar da martini game da wannan danyan hukuncin da suke ganin hukumar ta dauka. Wannan dai ba shi ne karo na farko kenan da wakar ta samu suka daga bangaren hukumar ba domin kungiyar Muslim Rights Concern (MURIC) sun taba kawo korafi da Falz ya janye wakar ko ya fiskanci hukunci a kotu. A bayanin su, sun yi korafi ne domin cin mutuncin hijabin da mawakin yayi bayan da wasu yan mata suna rawan shaku-shaku lulu

Duk Mawaki Yana Da Wa'adin Sa - Inji Ice-cube

Tsohon jarumin mawakin hiphop na kasar amurka, Ice-cube ya kara jadadda bayanin furucin da yayi dangane da maganar da yayi akan mawakin da yake fice a halin yanzu, wato Drake. A wani tattaunawar da aka yi da shi a wani shiri, tsohon attajirin mawakin ya  ce duk wani mawaki yana da wa’adi na shekaru a cikin harkar waka wanda zai samu daman shanawa. Bayan haka kuwa, yayin sa dole ne ya wuce domin abune wanda ya saba gani yana faruwa da mawaka da dama. “Ba wai maganar da nayi ya shafi Drake bane kadai, a cewar sa. Wannan ra’ayi na ne game da harkar waka. Yawanci mawaki kan yi tashe daga shekaru uku, watakila zuwa biyar kafun masana’antar  ta fara neman wani sabon abu. Haka na gan yake faruwa domin ya faru da ni." "Bayan tashen shi mawakin, ya zama dole shi mawakin ya samu inda zai dauwama a cikin harkar. Kar dai ka sake ka durkushe ga baki daya a cikin harkar. Kai dai ka samu wani wuri ka fake, ka cigaba da sarrafa wakoki, ka cigaba da tara masoya. Wannan shine jawa

Wallaze - Once Upon A Time

The long awaited song is here O.U.A.T pt. 1 (Once Upon A Time) by  Wallaze Tha Jtownkidd from the stable of Drawbridge Records featuring  the Drawbridge boss himself Levee Quinne & the poetic Abel Pilz..

Ricqy Ultra - NAGARI (Audio+Video)

The visuals to the song NAGARI is finally out. The visuals was shot on location in Kano State, Nigeria. The song has a unique blend of traditional Afro instrumentation with a rich blend of hip-hop. The lyrical concept behind NAGARI is to show the distinctiveness of Ricqy Ultra in the eyes of music lovers. The song Nagari portrays the exotic blessings laid in the ancient city of Kano, the city walls and gates of the ancient city, their cultural belief and traditions. No doubt the cinematic view of Kano at night is a marvelous sight. NAGARI is a Hausa word which means “reliable” or “genuine” and this is no hoax. The lyrics dropped in this song says it all. A very educative and head-bumping song, this song is an exceptional piece of art. Kindly watch and download. Share and support the brand.

Cheubeatz Ft Rhymes - Love You

Creatively sounding his name like a loud gong in the heart of good music lovers, Cheubeatz  (Pronounced Chiewbeats) is an all round artist and music producer who never disappoints his audience when it comes to good productions and vocal technique.  The   Siqsound  front man once again delivers a beautiful acoustic dominated love music, employing the catchy flow bars of one of Rnb's finest in the person of  Rhymes.  This comes after the premier of his still making wave afro highlife hit single Omenu.