GA SABUWAR SHIRIN MUJALLAR KANNYWOOD A KAN MURADI TV. Shirin da ke kawo rahotani na musamman akan abubuwan dake faruwa kai tsaye a cikin masana'antar fina-finai na kannywood tare da shahararen mai gabatarwa Ricqy Ultra. Ku kali abubuwan dake kunshe a cikin wannan makon a kan Youtube Channel da ke kasan wannan rubutun. Like our Facebook Page Follow us onTwitter