Ku shakata da wannan labarai a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV.
KU KALLI WANNAN SHAHARAREN SHIRIN DA KE KUNSHE DA LABARAI TA FAGEN KANNYWOOD DA MAWAKAN GAMBARIN ZAMANI.
MAI GABBATAR DA SHIRIN SHINE @ricqyultra
KALLI TAKAITACCEN LABARI A KAN FIM DIN SARAUNIYYA. NORTHWEST RECORDS SUN SAKI SABUWAR WAKAR SU MAI TAKEN KOMA BAYA. SA'ANNAN KU SHA KALLO A INDA ABDUL ZERO YA SAKI ALBUM DIN SA A INDA ADAM A ZANGO YA YI WASA A SHIRIN, MORELL YA KARA SHEKARA A KAN SHEKARUN SA, RICQY ULTRA ZAI SAKI SABUWAR WAKAR SA MAI TAKEN "NAGARI" DA DAI SAURAN LABARAI.
KU SUBSCRIBING MURADI TV A KAN YOUTUBE CHANNEL.
Comments