Skip to main content

Posts

Showing posts from October, 2019

RICQY ULTRA - XENOPHOBIA

After dropping the audio version of the song back in the month of September during the course of the xenophobic attacks, Ricqy Ultra finally releases the visuals to the song titled XENOPHOBIA . Xenophobia is a song that reflects on the recent attacks suffered in the hands of South Africans with so many people displaced, lives lost and properties worth billions were either looted or burned to ashes. RICQY ULTRA APP NOW AVAILABLE ON GOOGLE PLAYSTORE Ricqy Ultra lays this song to educate and enlighten not only South Africans but Africans on the need to stop this barbaric act of violence and embrace peace.  Enough is enough we are hurting. A word is enough we are hurting. Lets rise as Africans and say no to XENOPHOBIA . Watch video below Click below to download audio Click below to download video

Disurapon - I Know

Nigerian Gospel rapper, Disurapon is back with this blazing new single titled "I Know". The song is a touching mid-tempo song that reflects on how his past has been and the gratefulness he is extending to his Lord. The rapper is steadily rising and continuing to breakdown barriers and set new records with this new project titled I Know.

Kiddominant yasa hannu da kamfanin Sony Music

Watan yayin da daya daga cikin masu sarrafa irin wadannan kidan mai sunan Kiddominant ya rantama hannu da kamfanin Sony Music West Africa. Kiddominant mai shekaru 27 ya samu lambobin yabo da dama inda ya kware wajen sarrafa wakokki salon Afro-pop. Yayi aiki da mashahuran mawaka irin su Davido, Wizkid, Beyonce, Chris Brown, Wale, AKA, Rae Sremmurd, Mayorkun, Mr Eazi da Popcaan. Tun lokacin da ya sa hannu da Sony/ATV a   watan Maris na 2017, Kiddominant ya kara samun daukaka a irin salon ayukan da yake saka. Shi ya sarrafa aikin Davido mai taken Fall wanda wakar ta zamto babban bakandamiyyar wakar Davido inda wakar ta samu lambobin yabo da dama wanda aka saka a wannan shekarar. A cikin shekara 2019, ingantaccen tushe ya nuna da cewa babban makaddin zamani ya fito a cikin aikin kundin fefen Beyonce a karo na 7 mai taken B7, wanda ya nuna da cewa wakar Nefertiti wanda aka rera tare da Rihanna, Kiddominant shine wanda yayi aikin. Sir Banko wanda shine shugaban Sony Mus

An saki jerin sunayen wadanda zasu lashe lambar yabon Headies Awards 2019

Masu shirya babbar bikin daraja mawaka wato “The Headies” a ranar 1 ga watan October sun saki jerin sunayen wadanda zasu karbi lambar yabo a shekarar 2019.   Masu shiryawa sun bayyana cewa akwai rukunoni 23 wanda za’a tantace mawaka wanda suka samu shiga daga watan Januaru na shekarar 2018 zuwa watan Yuli na shekarar 2019. Wannan shine karo na 13 wanda za ayi mai taken “Power of a dream” wato “Ikon mafarki” wanda za ayi a ranar 19 ga watan October, 2019. Burna Boy shi yafi kowa fitowa a cikin rukunoni takwas wanda suka hadu da rukunin Headies Viewers Choice, Song of the year (wato waka ta shekara), Artist of the year (mawaki na shekara), Album of the year (kundin fefen shekara), Best Collabo (wakar gamayya da tafi tasiri), Best music Video (bidiyon da yafi fice), Best R&B/Pop Album (Fitaccen kundin fefen R&B ko Pop), Best pop Single (wakar salon pop wanda tafi fice) da Best Recording of the year (wato bakandamiyar wakar da tafi samun karbuwa acikin al’umma).

Vector da Davido zasu yi sabuwar aiki

Davido da Vector Mawaka da dama sukan yi gammaya a kan wata waka idan lokacin hakan ya kai amma wannan gammayya tsakanin Davido da Vector daya ne daga cikin gamayyan da zai bawa masoya mamaki. Mawakan biyu sun bayyana zasu fito da sabon aiki mai suna COMFORT nan ba da jimawa ba a kan shafin suna Instagram. Duba da sanarwan da suka yi, wannan zai zama daya ne daga cikin aikin da Vector zai saka a cikin sabon kundin fefen EP din sa mai taken Vibe Before Teslim.

Sarkodie ya lashe lambar yabo a BET Hip-hop Awards

Mashahurin mawakin dan kasar Ghana Sarkodie ya shigar da sunan sa cikin kundin tarihi a yayin da ya zamo mutumin farko da ya fara lashe kundin Best International Flow act a taron BET Hip-hop Awards na 2019. Taron kambawar wanda aka gudanar a Cobb Energy Performing Arts Center dake Georgia a kasar Amurka, Sarkodie shi ya zama gwarzo a wannan rukuni. Akwai mawaka irin su Falz The BadGuy daga kasar Najeriya, Ghetts daga kasar Ingila, Kalash daga kasar France, Little Simz daga kasar Ingila, Nasty C daga kasar Firka ta Kuda da Tory Lanez daga kasar Kanada. A lokacin da ya hau kan mumbari domin karbar lambar yabon, Sarkodie yace “Ina so in mika matukar godiya ga Ubangiji da iyali na kuma na sadaukar da wannan lambar yabo ga ‘ya ta Titi…ina kyautata zaton cewa Afirka ta jima ana damawa da ita kuma yanzu lokaci ya karato.Wannan lokacin mu ne kuma ina kira da babban murya kowannen ku, ya koma gida domin duk wanda ya bar gida, gida ya bar shi”.

Nomiis Gee - Wonder Woman featuring Just Paul

Nomiis Gee dropped this exclusive single titled Wonder Woman under his indie label KaiKauce Class. The song features Just Paul in the hook and the song relays a message about what he feels about his wonder woman. A soothing but energetic song with strong guitars played to show the emotions buried within this song, Nomiis Gee is well known for delivering dope lines any day, any time. The video was shot in 2 countries (Niger Republic and Nigeria) with a rich display of the Tuareg culture portrayed in the song. Kindly watch below. DOWNLOAD

Rapture - The Clash

After the release of his last single “To The Air” for the love of Rap music. Rapture decides to drop a top notch single titled THE CLASH, a single off his forthcoming mixtape titled Ransome . Show some love, stream and download below DOWNLOAD .