Skip to main content

MURADI TV - MUJALLAR KANNYWOOD EP5

Ku shakata da wannan labari a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV.


 

Samu cikakken labari a kan fitattun jarumai Jamila Nagudu da Hadiza Gabon, Talba ya saki sabuwar wakar sa, Hussaini Danko ya yi wasa a wurin dauren aure da dai sauran labarai a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV.
 

Comments