Skip to main content

Posts

Showing posts from November, 2017

DON R - DAI DAI NE

DON R a.k.a AREWA FINEXT is a sensational artist who has rejuvenated his own game in a unique and explicit way. He drops this exciting, juicy rhythmic dance song titled Dai Dai Ne. Download and find out why he thinks everything is Dai Dai Ne  with the repetitive and catchy hook bringing out the  joy in the entire song. The lyrical flow by the artist is awesome Don R is presently working on releasing  a new single which will feature Mai Martaba soonest. Enjoy this dope song while you anticipate the release of this new single. DOWNLOAD Hook up with Don R via Instagram:  @IamDonR Twitter:  @IamDonR

WICHY SKILLS - BUM SHORT

WICHY SKILLS doesn’t give less as we all know of him. He fired down again to wow us on this classic tune he titled “ BUM SHORT “.  Wichy Skills is sure going to be a force to be reckoned with as he has a unique "ragga" style that is deeply afro-centric and electrifying. He has maintained a level of consistency recently.  BUM SHORT   is a typical dancehall song with a catchy melod and it will surely make you wine and move to the dance floor. The song was mixed by CMAN. Before then, enjoy this dope jam titled "BUM SHORT". DOWNLOAD

Daddy Fresh Jamal - Bani Kadai Bane

Daddy Fresh Jamal drops this spanking new song titled BANI KADAI BANE. This is the second single this year for the radical hausa hiphop representative. He has been working on a low key prior to this song and without any anticipation, he had to let his fans know that he is not alone which he translated to "Bani Kadai Bane" Download and get to find out why Daddy Fresh Jamal says Bani Kadai Bane in this top notch joint that everyone should have on their playlist. DOWNLOAD

Maryam Booth ta mayar da martani kan maganar aure da wata tayi mata

Fittaciyar jarumar masana'antar Kannywood Maryam Booth ta mayar ma wata ma'abociyar shafinta da martani mai radadi bisa ga bakan maganar da tayi. Lamarin ya faru ne sanadiyar sakon talla da jarumar ta wallafa a shafinta na Instagram na wata garabasa da Jaruma empire wanda ke safarar kayan ma'aurat ke bada wa ga kustomomin ta. Sako ne ga duk mai son samun garabasa amma wata mai suna @fadeelamatawalle mai bibiyan shafinta tayi mata mummunar fassara. "Allah ya kyauta ya shirya ki. Ashe duk irin ku daya ne. koda yake yanzu nagan Allah ya fara shiryata tanasa dan mayafi. J aruma mai naira kuma mai kyautar nairori ashe tana baki kudi?. Ashe kina amsan kaya shiyasa kika kasa aure duk da gorontulan da lakanin nata" . ta rubuta. Sakamakon abun da ta rubuta jarumar ta mayar mata da martani kamar haka;  " @fadeelamatawalle  Baki da labari?  @jaaruma_empire  tana bani kudi kam ba karya. @fadeelamatawalle  Allah sarki gaki yarinya karama sai uban Shish...

Bilyaminu Bello ya mutu bayan matar sa ta caka masa wuka har sau uku

Babban É—an tsohon shugaban jam'iyar PDP Bilyaminu Muhammed Bello ya mutu bayan matar sa ta caka masa wuka har sau uku bisa ga wannan dalilin.... Lamarin ya faru a gidan su dake Wuse 2 nan garin Abuja a safiyar ranar lahadi 19 ga watan nuwamba Maryam Sanda  wanda diyyar tsohuwar mai ruwa da tsaki na bankin  Aso Savings  ce ta kashe mijin ta Bilyaminu bisa ga zargin cewa yana nema ya kara aure. Ta neme shi da fada bayan wani sako ta waya da ta gani a wayyar shi tsakanin shi da wata da take zargin cewa sabon maso'iyar shi ce. Majiyar mu yace tun kafin lamarin ya faru ne Bilyaminu ke fuskantar matsala daga uwardakin sa domin tasha ji masa rauni kan zargin yana neman mata. Babban abokin marigayin mai suna Mustapha Dikko ya shaida ma manema labarai cewa a ranar da Maryam ta kashe mijin ta, sun samu tsabani ne inda ta bukace shi da ya sake ta. Bayan kai-kawo da suke tayi ne ta caka masa wuka a kirjin sa har sau uku. Karanta inda w ata tayi sanadiyar rasuwar mi...

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Alex Ekwueme ya rasu a asibiti dake London

Tsohon mataimakin shugaban Æ™asa ya rasu a birnin London Ya rasu a asibiti inda yake jinya ranar lahadi 19 ga watan nuwamba. Ya tafi kasar Ingila ranar 18 ga watan nuwamba domin neman maganin rashin lafiyar da yake fama da ita. Tsohon mataimakin shugaban Æ™asa  Alex Ekwueme  ya mutu yana da shekaru 86 a duniya. Ya rasu a asibiti inda yake jinya ranar lahadi 19 ga watan nuwamba. Karanta inda shugaban Æ™asa yace  "Na rasa aboki na kut-da-kut wanda ke tare dani cikin zaman lafiya da lokacin riÆ™ici" A bisa sanarwan da dan uwansa  Igwe Laz Ekwueme  ya fitar, Ekueme ya rasu ne a dai-dai karfe 10 na dare. Alex Ekueme shine mataimakin shugaban Æ™asa na farko ta dimokradiya kuma ya rike mukamin tun daga 19709 zuwa 1983 a zamanin mulkin tsohon shugaban Æ™asa  Alhaji Shehu Shagari.

Dr Pure ya saki sabon bidiyon Purity

Dr Pure ya saki sabon aikinsa mai taken PURITY.  Aikin ya sake ta ne hade da bideon wanda MSK  ne  ya ba da umurni. Wakar daya ne daga cikin wakokin da Dr Pure yaso ya saka a kwanakin baya amma ya dan jinkirta domin aikin bideon.  Wakar za a iya samu daman kalon sa kai tsaye a shafin sa na musamman a kan Youtube. Za a iya zantawa da Dr Pure ta instagram/twitter ta wannan addreshin @drpure01 . **An dago labarin ne daga LeadershipHausa

Ricqy Ultra ya saki sabon fefen sa mai taken Welcome To Zoo Road

Shahararen mawaÆ™in gambara El-YaÆ™ub Isma’il Ibrahim wanda aka fi sani da sunan Ricqy Ultra ya saki sabon fefen miÉ—tape wace ya yi wa laÆ™abin “Welcome To Zoo Road”.  Fefen wanda ya sake ta ne ranar zagayowar haihuwarsa (wato ranar 26 ga watan Octoba) yana Æ™unshe da waÆ™oÆ™i  goma sha takwas (18). Wannan shi ne karon farko da aka samu mawaÆ™in Gambara a Nijeriya ya saki fefen mixtape haÉ—e da bidiyo trailer wace ke nuna dakantakar fefen da kuwa inda mawaÆ™in ya fito. A cewar Ricqy Ultra , ya saki fefen mixtape É—in ne da wanan laÆ™abin saboda Zoo Road a nan ya girma, a nan ya wayence sa’an nan, a nan kuwa ya soma harkar waÆ™ar sa. Zoo Road unguwa ce wanda ya ke matuÆ™ar alfahari da ita a cikin birnin Kano domin ta na kunshe da duk abin da ake tunani daga jama’a, sana’a kala-kala, yare, zamantakewa, gidan namun daji, wajajen sayar da hajja da dai sauran abubuwa. WaÆ™oÆ™in da ke kunshe a cikin wannan fefen su ne “Tatsuniya”,”Woman”, “Ghetto Dreams” wace ya gayaci Dr Pure a cikin wa...

Budaddiyar wasika daga Adam Zango zuwa ga mahassada dake masana'antar Kannywood

Budaddiyar wasika zuwa ga mahassada ta dake masana'antar Kannywood. Ya roki masoyan sa da su gafarce shi da abubuwan da ya rubuta kuma yayi hakan ne domin an kure shi ne. Jarumi mai tauraro kuma babban mawakin hausa Adam A.Zango ya fitar da wata sabon wasika zuwa ga mahassadan shi dake masana'antar Kannywood. Ga wasikar kamar yadda ya wallafa a shafin sa na kafar sadarwa; OPEN LETTER TO MY HATERS IN KANNYWOOD Ni ba dan daudu bane kuma ni ba dan maula bane. Sannan ni ba mushiriki bane, bani da malami ko matsafi. Da ALLAH kadai na dogara. Idan kuma akwai malamin da yace na taba zuwa wajansa ko kuma wanda ya taba bani kudi kyauta ba tare da nayi masa aikin komai ba, toh dan girman ALLAH kada ya rufa min asiri tun daga kan yan siyasa, sarakuna, gwamnati, ko masu kudi, ko yammata.... duk abinda dana mallaka a rayuwata gumi na ne ya bani ba dan adam ba...motar hawa, gida ko fili.... Don haka babu wanda ya isa ya sani inyi abinda banyi niyya ba tunda babu wanda ya tay...

Adam Zango zai saka wando daya da masu masa zargin karya

Adam A Zango yace duk macen dake zargin sa da yin lalata da ita kafin ya saka ta a fim ta fito fili ta bayyana ma duniya Fitaccen jarumin fina-finan hausa kuma mawakin hausa Adam A.Zango ya bayyana da abun dake ci masa tuwo a zuciyar sa kuma ya shirya damawa da duk wanda ke neman lalata masa suna. Jarumin  'Gwaska'  ya fitar da fushin sa a shafin sa na kafar sadarwa ta instagram inda ya kira kansa da damisa kuma wanda ya nemi shi da fada ba ya neman zaman lafiya. "Kayi kuskure daka tada damisa dake bacci. Ka dau alkawarin ganin na fadi daga daukakan da na samu, wannan ya nuna cewa kuna karkashi na.... .don haka mu zuba mu gani shege ka fasa dani daku."  ya rubuta. Kana a wani sako da ya kara fitar, shaharren jarumin ya bukaci mata dake masa zargi na yin lalata da mace kafin ya bata damar fitowa a fim dinshi ta fito fili ta bayyana ma jama'a. "DUK WADDA DA TACE SAINA NEMETA KAFIN IN SAKATA A FILM TA FITO GIDAN TV KO REDIO STATION TA FADAWA DUN...

Nazir M Ahmad zai kai gidan talebijin kara kotu a kan miliyan 100 don amfani da fasahar sa ba tare da izini ba

Nazir M. Ahmad ya bukaci gidan talebijin da biyan diyar N100M kan amfani da wakar shi ba tare da izinin shi "Suna amfani da ita bada izinina ba kuma mun nemi su fada mana dalili sun yi shiru, shine muka ce za mu bi hanyar da ta dace domin karbar hakkinmu" a cewar mawakin. Shahararren mawaki hausa Nazir M.Ahmad ya nemi wani gidan telebijin da ta biya diyar naira miiliyan dari (N100M) kan amfani da wakar shi da suka yi a wata fim da suka fitar ba tare da sun nemi izinin shi. A bisa labarin da  Rariya  ta wallafa a shafin ta na Facebook, mawakin yace  Ebonylife tv  tayi amfani da wakar sa mai suna  "Bincike"  a cikin shirin  Sons of the caliphate  ba tare da sun nemi izinin ba kuma da ya tuntubi su game da dalilin da ya sanya suka aikata haka amma sunyi shuru. play Shirin fim da mawakin ke zargin cewa anyi amfani da wakar shi a matsayin kidin taushi ba tare da izinin shi Nazir Sarkin waka  yace sanadiyar haka ya zai bi hanyar da...

LARABEEY - MY TIME Ft BOC

Alooo Fam's Larabeey aka The Mic Burner is a young prodigy in the rap game. He drops this exciting single off his anticipated release of his first EP to be titled " BADDEST" titled LOKACI NA . LOKACI NA which means " MY TIME" is a typical rap song which features BOC MADAKI and the lyrical flow by both artists is so amazing. Larabeey is also planning on releasing a visual to the song WASAN ALJANU which should be hitting your screen soon. Connect with Larabeey via INSTAGRAM: @larabeey_   TWITTER:  @larabeey_ DOWNLOAD

Mixter Bash - Gauta Ft Billy O

A brand new dope collaboration from Mixter Bash a.k.a Mixter More Music titled " Gauta ". The song features Billy O and it is another amazing song that a lot of hiphop listeners will so much ravish and cherish. Gauta is a word which means Garden Egg and we here don't know why the song has such a unique title. Maybe the emcees are hungry! Find out by downloading this song exclusively here. DOWNLOAD

PRINCESS FIXXY - JARUMA

You may not know  Princess Fixxy  yet but I promise she should be on your radar. She's a dope rapper from Northern Nigeria who recently started to blow up. She has a rough flow with a feminine look akin to Nicki Minaj, or Lil' Kim. She release her ​first track title " Jaruma " off her new label Hausatop Records, which was produced by sonikman. She's the type of artist that makes Fast hip-hop rap because her sound is unlike anything hip-hop has seen before. People try to discredit artists like her but they shouldn't, because she has a clear message and an aesthetic to back it up. The girl is sick. Great voice, great style, great flow. And she goes so hard download and enjoy!!! DOWNLOAD

ELSAMAD - BAD GYAL Ft JAMAL

ELSAMAD is an upcoming artist based in Abuja. He drops this unique song titled BAD GYAL. The song was produced by Arewa Beatz. The song  has a groovy/relaxing tempo. A typical Afro-pop song, ELSAMAD features Jamal . The song is a good song that dj's can add up to their playlist. With a catchy hook, the bad gyals wont hesitate to turn up on the dance floor. Kindly download and feel the song. DOWNLOAD Connect with ELSAMAD via Instagram:  @elsamad360