Skip to main content

Budaddiyar wasika daga Adam Zango zuwa ga mahassada dake masana'antar Kannywood


Budaddiyar wasika zuwa ga mahassada ta dake masana'antar Kannywood.
Ya roki masoyan sa da su gafarce shi da abubuwan da ya rubuta kuma yayi hakan ne domin an kure shi ne.
Jarumi mai tauraro kuma babban mawakin hausa Adam A.Zango ya fitar da wata sabon wasika zuwa ga mahassadan shi dake masana'antar Kannywood.
Ga wasikar kamar yadda ya wallafa a shafin sa na kafar sadarwa;

OPEN LETTER TO MY HATERS IN KANNYWOOD

Ni ba dan daudu bane kuma ni ba dan maula bane. Sannan ni ba mushiriki bane, bani da malami ko matsafi. Da ALLAH kadai na dogara. Idan kuma akwai malamin da yace na taba zuwa wajansa ko kuma wanda ya taba bani kudi kyauta ba tare da nayi masa aikin komai ba, toh dan girman ALLAH kada ya rufa min asiri tun daga kan yan siyasa, sarakuna, gwamnati, ko masu kudi, ko yammata.... duk abinda dana mallaka a rayuwata gumi na ne ya bani ba dan adam ba...motar hawa, gida ko fili.... Don haka babu wanda ya isa ya sani inyi abinda banyi niyya ba tunda babu wanda ya tayani kare mutuncin daukakata.

DON HAKA TA HANYA DAYA KADAI ZAKU IYA DAKATAR DA DAUKAKATA......HANYAR ITACE KU DAKATAR DA NUMFASHINA, SAI DAI KUMA KASH HAKAN BA'A HANNUNKU YAKE....HABA KUYI TA YAWO DANI KUNA BATA MIN SUNA DON KAWAI ALLAH YA FIFITANI AKANKU.
Kunce min arne kunce min gay kunce min fasiki kunce min mai girman kai amma duk da haka masoyana basu gujeni ba basu daina sayan fina finai da wakokina ba. Haba don ALLAH mai nayi muku duk wanda na taimaka a rayuwata sai ya dawo yana yakata!! Toh na kai bango......billahillazi la'ila ha illahuwa duk wanda ya kara kara tabani saina tona masa asiri. Sannan duk wanda ya rufa min asiri akan abubuwan dana lissafa ALLAH ya tona masa nasa.

Ban kira sunan kowa ba a yanzu amma next time zan kira sunan ko waye idan ya kara bata min suna ....ina da ýaýa ya zama dole in fara kare mutuncina da martaba na kafin yayi affecting dinsu don ALLAH kadai ya san gawar fari....sannan zanja tunga da mabiyana na kannywood.... don a haka ne kadai za'a bam bance tsakanin aya da tsakuwa.... MASOYANA KU GAFARCE AKAN ABUBUWAN DANA RUBUTA, AN KURE NI NE !!".
Wannan ya fito bayan yace zai saka wando daya da masu masa zargin karya a wannan labarin dake nan.
Shi dai wannan jarumin yace zai kira sunan wanda ke neman bata masa suna nan gaba idan har ya kara aikata laifi.

Comments

Popular posts from this blog

RICQY ULTRA -TSAYA KAJI

RICQY ULTRA IS ONE OF THE FEW EMCEES IN KANO CITY WHO ARE STICKING THEIR GUNS TO THE REAL HIP-HOP CULTURE. AFTER CHURNING AND DROPPING SINGLES, MIXTAPES AND VIDEOS PORTRAYING THE VIBRANT HIP-HOP CULTURE IN NORTHERN NIGERIA, HE UNLEASHES THIS BRAND NEW JOINT TITLED "TSAYA KAJI" . "Tsaya Kaji" is a Hausa word which means "Just Listen" is a strong hip-hop sound that has a deep energy. The song is a conscious rap song which resonates elements like boldness, courage, envy, hate, pain and authority. The lyrical delivery from verses laid in the song tells a lot of story. Verse 1 of the song tells a story about how the patient ones are being taken for granted and treated like slaves, how you can hardly trust friends and  everyone around you is so unpredictable. Verse 2 summarises a tale of a young boy whose parents are poor and visibly sick. He left them for Almajiranci to Kano city to hustle only to meet people with the same fate as he. What next? ...

Ricqy Ultra - Suite 157 ft Young Tza and KefaZz

Suite 157 is just the perfect definition of rap undergoing transformation in this day and age of hip-hop. When Ricqy Ultra teams up with exceptional braniacs to deliver something extraordinary, then it must be worth the hype. Not too often you see a blend of trap and real rap blending in the collaboration world. Topping it up with an R&B touch is something else. Narrating a vivid story about every artist's dream in a song is quite a norm in the industry. Suite 157 is just too unique. Suite 157 features trap-artist Young Tza in the first verse of the song with KefaZz showing how his melodic bars on the hook of the song. Ricqy Ultra finally settles in the final verse of the song with his well crafted lyris in the final phase of the song to cap it all. Suite 157 was produced by Youung Tza and Simple Touch, produced and released under QRY MUSIQ. Kindly click link below to stream, share and download   Download mp3

MUSIC: BMERI FINALLY RELEASES SELF TITLED ALBUM

BMERI-I CAME TO PARTY Lagos born hausa hip-hop artist BMERI ISMAIL a.k.a ABOKI finally drops his much anticipated album finally. The album which was scheduled to drop earlier this year was postponed to a much later date and is out title "THE ALBUM BMERI". The 18 tracker album has special features from so many artistes such as Landmark, Jabnally, Billy-O, Lil Teaxy, Young Lexxy, Papi among others. Currently signed to ATM IYALI and under Eedrees Abdulkareem's LA'CREAM RECORDS, the Agege-Born artiste is not relenting in his efforts. Enjoy this track from his album titled I CAME TO PARTY. It is a club track that all DJs will put on their playlist. DOWNLOAD