Dr Pure ya saki sabon aikinsa mai taken PURITY.
Aikin ya sake ta ne hade da bideon wanda MSK ne ya ba da umurni. Wakar daya ne daga cikin wakokin da Dr Pure yaso ya saka a kwanakin baya amma ya dan jinkirta domin aikin bideon.
Wakar za a iya samu daman kalon sa kai tsaye a shafin sa na musamman a kan Youtube.
Za a iya zantawa da Dr Pure ta instagram/twitter ta wannan addreshin @drpure01.
**An dago labarin ne daga LeadershipHausa
**An dago labarin ne daga LeadershipHausa
Comments