Tsohon mataimakin shugaban ƙasa ya rasu a birnin London
Ya rasu a asibiti inda yake jinya ranar lahadi 19 ga watan nuwamba.
Ya tafi kasar Ingila ranar 18 ga watan nuwamba domin neman maganin rashin lafiyar da yake fama da ita.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Alex Ekwueme ya mutu yana da shekaru 86 a duniya.
Ya rasu a asibiti inda yake jinya ranar lahadi 19 ga watan nuwamba.
Karanta inda shugaban ƙasa yace "Na rasa aboki na kut-da-kut wanda ke tare dani cikin zaman lafiya da lokacin riƙici"
A bisa sanarwan da dan uwansa Igwe Laz Ekwueme ya fitar, Ekueme ya rasu ne a dai-dai karfe 10 na dare.
Alex Ekueme shine mataimakin shugaban ƙasa na farko ta dimokradiya kuma ya rike mukamin tun daga 19709 zuwa 1983 a zamanin mulkin tsohon shugaban ƙasa Alhaji Shehu Shagari.
Comments