Verse 1 Ke ce abun alfahari na Kin zamo kece abar yabo na Sarauniya ta, Aminiya ta, Gimbiya ta, Ruhi na, my jaruma ta Baby ni ne zan miki gata Domin ke ce aurar mata Jinin jiki na Abar kauna ta Sarauniya ta Gimbiya ta Saliha ta Chorus Kece dai a rai na A rai na A zuciya ta Ba kowa Kece kadai, kece kadai A rai na Abar kauna Babu kamar ki a duniyar nan Kece kadai, kece kadai Verse 2 Baby ki san that I'm feeling you Ko wanne second I'm missing you Dare da rana, I'm down with you Ina son kin sani I'm in love with you Hold you, touch you, feel me close to you Idan har dai na farka Daga barci zani farka Na gan ki dai kusa da ni Tafiya zan yi tare da ke Duk duniya zan je dake Ko ina fa ai sai da ke Number 1 I love you Na daya ina son ki Je t'aime mon chéri Ki san cewa Chorus Kece dai a rai na A rai na A zuciya ta Ba kowa Kece kadai, kece kadai A rai na Abar kauna Babu kamar ki a duniyar nan Kece kadai, kece kadai Download link