Verse 1
Ke ce abun alfahari na
Kin zamo kece abar yabo na
Sarauniya ta, Aminiya ta, Gimbiya ta, Ruhi na, my jaruma ta
Baby ni ne zan miki gata
Domin ke ce aurar mata
Jinin jiki na
Abar kauna ta
Sarauniya ta Gimbiya ta Saliha ta
Chorus
Kece dai a rai na
A rai na
A zuciya ta
Ba kowa
Kece kadai, kece kadai
A rai na
Abar kauna
Babu kamar ki a duniyar nan
Kece kadai, kece kadai
Verse 2
Baby ki san that I'm feeling you
Ko wanne second I'm missing you
Dare da rana, I'm down with you
Ina son kin sani I'm in love with you
Hold you, touch you, feel me close to you
Idan har dai na farka
Daga barci zani farka
Na gan ki dai kusa da ni
Tafiya zan yi tare da ke
Duk duniya zan je dake
Ko ina fa ai sai da ke
Number 1 I love you
Na daya ina son ki
Je t'aime mon chéri
Ki san cewa
Chorus
Kece dai a rai na
A rai na
A zuciya ta
Ba kowa
Kece kadai, kece kadai
A rai na
Abar kauna
Babu kamar ki a duniyar nan
Kece kadai, kece kadai
Comments