LYRICS (phone ringing) (Phone picked) Hello (Child's voice).....Hello, sunana Fatima A sa muni wakar Ina muka kwana dan jin dadin duk wata Fatima a duniya. Intro Its your Boy Dabo Daprof a.k.a N.S.E BOSS . (this beat isn't normal.....hehehe) Verse #1 Fatima zarau(zara...zara). A kanki nake yawo. Muyi aure in bar shago(ki taimaka...ki taimaka). Ko ina naje ai zan dawo(zan dawo). Chorus Ina muka kwana!!! Masoyiya ta, wayyo Allah. Ina muka kwana!!! Batun soyayya, ya zanyi da kaina. Ina muka kwana!!! Ki tallapi raina, wayyo Allah. Ina muka kwana!!! I can't leave you, har abada, har abada, ah. Kina da kyau Fatima, kina da kyau. Kaunar ki ta sakani a gaba. In ni Talata kyece Laraba. Dan mu raya sunnan shugaba. Kina da kyau Fatima, kina da kyau. Kaunar ki tasaka ni a gaba. In ni Talata kyece Laraba. Dan mu raya sunnan shugaba. DOWNLOAD Verse #2 In kana da Fatima ka rike ta amana. In kuna da Fatima ku rike ta da kima. Fatima Uwa ce ga wasu...