Skip to main content

Posts

DABO DAPROF - INA MUKA KWANA LYRICS

LYRICS (phone ringing) (Phone picked) Hello (Child's voice).....Hello, sunana Fatima A sa muni wakar Ina muka kwana dan jin dadin duk wata Fatima a duniya. Intro Its your Boy Dabo Daprof a.k.a N.S.E BOSS . (this beat isn't normal.....hehehe) Verse #1 Fatima zarau(zara...zara). A kanki nake yawo. Muyi aure in bar shago(ki taimaka...ki taimaka). Ko ina naje ai zan dawo(zan dawo). Chorus Ina muka kwana!!! Masoyiya ta, wayyo Allah. Ina muka kwana!!! Batun soyayya, ya zanyi da kaina. Ina muka kwana!!! Ki tallapi raina, wayyo Allah. Ina muka kwana!!! I can't leave you, har abada, har abada, ah. Kina da kyau Fatima, kina da kyau. Kaunar ki ta sakani a gaba. In ni Talata kyece Laraba. Dan mu raya sunnan shugaba. Kina da kyau Fatima, kina da kyau. Kaunar ki tasaka ni a gaba. In ni Talata kyece Laraba. Dan mu raya sunnan shugaba. DOWNLOAD Verse #2 In kana da Fatima ka rike ta amana. In kuna da Fatima ku rike ta da kima. Fatima Uwa ce ga wasu...

MURADI TV - MUJALLAR KANNYWOOD EP5

Ku shakata da wannan labari a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV.   Samu cikakken labari a kan fitattun jarumai Jamila Nagudu da Hadiza Gabon, Talba ya saki sabuwar wakar sa, Hussaini Danko ya yi wasa a wurin dauren aure da dai sauran labarai a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi TV.  

MURADI TV - MUJALLAR KANNYWOOD EP4

KU KALLI SHIRIN MUJALLAR KANNYWOOD A KAN MURADI TV. A wannan shirin, ku kali labari a kan fim da jarumai guda biyu zasu hadu su yi, karun shekara wanda babban mai ba da umurni Hafizu bello ya samu, karamawar da aka yi wa fittacen jarumi Lawan Ahmed, Bmeri Aboki ya saki sabuwar bideo,mawakiyya Stainless tana shirin sakan sabuwar waka da sabuwar bideon da Ricqy Ultra zai saka nan gaba da ma sauran labari a kan Mujallar Kannywood.

MURADI TV - MUJALLAR KANNYWOOD EP3

Ku kalli labarai kai tsaye a cikin shirin Mujallar Kannywood a kan Muradi Tv. Ku sha kalo a kan wasar da Adam A zango ya yi a jihar Kaduna da karamawar da aka yi masa, an soma shirye-shiryen fara aikin fim din Sultana, Astone ya kara shekara a kan shekarun sa da sauran labarai duk a kan Mujallar Kannywood. Subscribe to Mujallar Kannywood on Youtube via Muradi Tv for more exclusive contents.

MURADI TV - HAPPY BIRTHDAY TO MORELL

 Morell recently celebrated his birthday on the 11th of April, 2017. Here is a special dedicated gift to the talented artist from Muradi TV. He also dropped his recent single titled An Kawo Wuta [Remix] which featured DJ AB, BOC, Maidallah & Maidawa and other artists.

BMERI ABOKI - ABOKI MEJI FT MURAINO & SSOUND - VIDEO

Bmeri Aboki finally drops the visuals to his top notch street single titled ABOKI MEJI which features MURAINO and S SOUND. The visuals was shot in Lagos and the video shows the real street life and attitude of the boys from Agege. Enjoy this dope video straight up. ABOKI MEJI is a song that is really deep. The afro-blend of two unique languages (Hausa and Yoruba) in the song will keep you grounded. The song features another core underground rapper in the game, MURIANO ABOKI. The deep essence of indigenous rap can be seen flowing in this rappers' vein. The song is an outstanding rap song with rich, energetic voice control from the two abokis and no doubt, this song will be on every aboki's and ore's playlist.  DOWNLOAD AUDIO HERE

HAUSA HIP-HOP MIX BY DJ 45

THE FIRST EVER HAUSA HIP-HOP MIX COMING OUT FROM THE PYRAMID CITY OF KANO IS 100% CERTIFIED "DOPE". THE MIX CEDIT GOES TO DJ 45 aka DJ FORTY-FIZZLE. THIS IS JUST THE BEGINING OF A NEW ERA IN THE WORLD OF HAUSA HIP-HOP. ENJOY THIS VOL.I. EXACTLY 61 minutes [1hr 1minute] . THIS SONG WILL KEEP YOUR EARS BUSY AS YOU LISTEN TO HOT EMCEES STRAIGHT FROM THE DEN OF KANO LIKE RICQY ULTRA, DABO DAPROF,HAZY D STAR,MIXTER BASH,DR PURE,VIBEZ NATION,BMERI ABOKI,K-ARROWS,NOMIIS GEE,IBRAHIM KAST AND MANY MORE. DOWNLOAD LINK 1 DJ45 HAUSA HIPHOP MIX VOL 1.mp3 PROUDLY POWERED BY  www.hausahiphop.com.ng www.hausa-hiphop.com www.hausahiphop.com.ng