Skip to main content

Rihanna ta zama hamshakiyar attajira


Mashahuriyar mawakiya Rihanna wanda asalin sunan ta Robyn Fenty ce, ta zama hamshakiyar attajira.

Jaridar Forbes ne suka tabbatar da hakan bayan da suka bayyana cewa dukiyar Rihanna ya kai kimanin biliyan $1.7 wanda wannan ke nunin cewa ita ce kan gaba a jerin hamshaken attajirai da tafi kowa yawan arziki a fannin mawaka mata. Sannan kuwa ta zama itace ta biyu a cikin jerin hamshaken mata masu arziki a fannin nishadi bayan Oprah Winfrey.

Yanzu Rihanna ta shafa shekaru biyar kenan tun da ta saki kundin fefen wakar ta mai sunan "Anti" wanda ta samu gurbi a cikin jerin kundin wakokin Billboard har satika 63. Ta dau wannan tsawon lokacin ne wurin fadada harkar kasuwancin ta mai sunan Fenty Beauty wanda kamfani ne na kayan kwalliyan mata da kuma kamfanin Savage X Fenty wanda kamfani ne na kamfai irin na mata.



Jaridar Forbes sun kiyasta dukiyar ta na Fenty Beauty ya kai kimanin dalla biliya 2.8. A shekarar 2018 lokacin da aka fara gudannar da cinikayya, kamfanin ya samu ribar kimanin dalla miliyan 550, wanda yayi nuni da cewa sun samu riba fiye da kamfanonin takwaran ta irin su Kylie Jenner, Kim Kardashian da Jessica Alba.

Duba da cewa an samu tsaiko saboda annubar cutar corona a shekarar da ta gabata, kamfanoni masu sarrafa kayan kwalliya suna cigaba da samun matukar riba da nasarori.

A halin yanzu dai, masoyan ta na korafin cewa harkar ado da kwalliya ya dauki lokacin ta sosai wanda ya hana ta sakin kundin fefe tun shekarar 2016. Suna marmarin ganin ta dawo sakin wakoki kaman da. Ko da dai za a iya cewa kwalliya ta biya kudin sabulu duba da irin gagarumin nasarar da ta samu.

Comments

Popular posts from this blog

BILLY O - KATAKO

After remaining a legend in the music game for more than a decade, Billy O finally release the smashing single titled KATAKO. KATAKO is a song with a mixed meaning. Though Katako means Timber in English language, this song is more of  a proverbial song that has a deep meaning lying in it. The afro-centric rhythm of the song will make you love the unique style re-created by BILLY O and as a matter of fact, he knows how to deliver when he meets the best. Produced by Nexcezz Beatz, download and listen to this sumptous tune by BILLY O titled KATAKO . BILLY O - KATAKO mp3

NEWS: LANDMAK HITS KANO

Kano City is now an official hub for so many artistes these days. Few months ago, Kano city was graced by the coming of artistes such as B-Meri, Vector, Wande Coal, Dija, Oritshe Femi, Joe El among others. It's quite alarming how artistes these days are storming the ancient city of Kano. After the visit of B.O.C last week, Lagos-based Producer, Sound Engineer, Vocalist and Emcee representing A.T.M IYALI,GALI LANDMAK (a.k.a Dodan Rap) hits Kano City. He came into the City while landing at Aminu Kano International Airport from Murtala Mohammed International Airport, Lagos. Our correspondent had a one-on-one chart with the ace producer.Upon his arrival,Hausa HipHop Blog asked what brought him down here. He replied vividly by saying "I came for a media tour". Landmak at his studio in Lagos  In his own words, he talked about how he came into the music scene, his dream of being a footballer, his struggles in Germany, how ATM IYALI was formed, collaborations with top...

ARTICLE:RADIO STATIONS PROMOTING UPCOMING HIPHOP ARTISTES (HOME GROWN ARTISTES)?

The simplest medium of communication in Nigeria is the RADIO. This special Device has such powers that you will be amazed at how rural areas, most especially villages are conversant with latest news, songs and trends. It is now a lot easier due to the presence of radio application on mobile devices. One can acquire a mobile phone for as little as #2000 with a radio app on it. The environment one finds him/herself will determine how one will be able to grow and adapt to it. We all are conversant with this proverb “if you are in Rome, behave like the Romans”. It will be so strange for a northerner to go to the eastern part of Nigeria and see his culture represented/aired on the radio 24/7. Such can be said for a Yoruba person going to the north and listening to the radio playing Yoruba music? We all know that music has no boundary. YES! It is one aspect that lots of radio stations have tried to tackle due to Nigeria’s diverse cultural heritage. They are now successful in over...