INTRO
Guess who we have here
You know we've been there
(You know we've done that)
You know we've been there
(You know we've done that)
You know we've been there
(You know we've done that)
KAI KAUCE
VERSE #1 (NOMIIS GEE)
Number 1 shugaban kasa ya iso
Sallama nake muku kai mun shigo
Ko gidan giya akwai shugaba
In kaje Kasuwar Kwari da shugaba
Dole ne a ce da mijin iya baba
Zamanin Biggy da 2Pac muka zo
Yanzu kun iso lokacin su Wizzy
Lemme take you back, kai ina su Jay Z
(RICQY ULTRA)
Dan Uwa ka saurara mu gaya musu
Miko mic microphone na gaya musu
Suna ina muke ta crib walking, dare muje clubbing sannan mu koma jacking?
Tambayi wapa sun san mu da daraja
Ambaliya muke kaman ruwan Lokoja
Hip-hop muke yadawa zango zango
Karrama ni ake sai kace D'Jango
CHORUS
(Kuna Ina)
Nomiis Gee da Ultra sun jima muna ta hustling a ko ina
(Kuna Ina)
Na tuna da lokacin da muke saka baggy jeans mu daura durag a ka
(Kuna Ina)
Mu muke ta waina cassete da biro don musa kida muji a radio
(Kuna Ina)
Hip-hop hurray, hip-hop
(Kuna Ina)
Hip-hop hurray, hip-hop
(Toh Kuna Ina)
VERSE #2 (RICQY ULTRA)
Tsokaci muke a kan jahilci
Ka nemi ilimi yaro ka guji jahilici
A kulli yaumi muke kwana da hamma
Yanzu hamma muke domin mun koshi da loma
Wai ya buga a kabuga ake buga buga
Auna kida muke buhu buhu mu fidda zakkah
Wai ba ya ji da (Bayyajida), gashi a Dala
Yanzu gamu a Jeddah
Hustling don mu samu citta
(NOMIIS GEE)
Hip-hop we about to resonate
Za ni dauki microphone with the magnet
Matsoraci zaku ji ni zaku makale
You know I've been there
You know I've done that
Babu lokacin da zamu bata lokaci
Sai ku je ku nemi duk abun da zaku ce
Nomiis Gee yafi karfin tarkace
Aminu Kano ya shigo kai kauce
CHORUS
(Kuna Ina)
Nomiis Gee da Ultra sun jima muna ta hustling a ko ina
(Kuna Ina)
Na tuna da lokacin da muke saka baggy jeans mu daura durag a ka
(Kuna Ina)
Mu muke ta waina cassete da biro don musa kida muji a radio
(Kuna Ina)
Hip-hop hurray, hip-hop
(Kuna Ina)
Hip-hop hurray, hip-hop
(Toh Kuna Ina) 2X
(You know we've done that) 3X
You know we've been there
You know we've done that
You know we've been there
You know we've done that
(Kuna Ina)
Nomiis Gee da Ultra sun jima muna ta hustling a ko ina
(Kuna Ina)
Na tuna da lokacin da muke saka baggy jeans mu daura durag a ka
Nomiis Gee, Ricqy Ultra says, Kai Kai Kauce
Comments