LYRICS TO NA FASO BY RICQY ULTRA
INTRO
Throw some money in the air
Throw some money in the air
Throw some money in the air
Throw some money in the gotham air
Throw some money in the air
Throw some money in the air
Throw some money in the air
Throw some money in the gotham air
DOWNLOAD mp3
VERSE #1
Wait Wait Tsaya
Lemme introduce myself
I was born in K city
Asalin dan kasa
Sit back, relax & listen to this beat
Bringing back the old school
I was born in the 80s
So many emcees wai zasu ja da ni
Toh ga igiya, nine rijiya
Plus i've got a lot of rhymes ai kaca kaca
toh ga guga sai kuzo ku ja
nine charger,in ba ni ba wuta
Nine simcard, in ba ni ba kira
Nine network, in ba ni ba kira
Dan Asharalle ai ya san da ni
ko Dan Kwairo ai ya san da ni
Ko Dan indo ai ya san dani
Ali Makaho ai ya san da ni
Kai Dan Anace ma ya san da ni
Looking fresh so fly Na faso gari
babban yaro ya faso gari
wai ina suke ne ya faso gari
Toh ga jarumi ya faso gari
Looking fresh so fly Na faso gari
babban yaro ya faso gari
wai ina suke ne ya faso gari
Toh ga jarumi ya faso gari
DOWNLOAD mp3
VERSE #2
Da na hau kan stage with my brand new swag
Sai ga yan kalo suna mamaki
Who is this nigger?
baby na ta asking
GUESS WHO WE HAVE HERE
[RICQY ULTRA SAYS]
Ha ha ha
Oh boy e no funny
Na who dey form emcee when i get Dabo Daprof
You dey form sarki?
I get sarkin Kano
Babban gwamna sai ka zo Kano
Siyasa dai sai ka zo Kano
Masu kudin ma sai kazo Kano
Ko ilimin ma sai kazo Kano
Yan matan ma Kano ne ita ce tak
Gayu da taku sai kazo Kano
Emcees da lyrics sai ka zo Kano
Sana'a da noma sai kazo Kano
Dan Masanin Kano shi yasan Kano
CHORUS
Looking fresh so fly Na faso gari
babban yaro ya faso gari
wai ina suke ne ya faso gari
Toh ga jarumi ya faso gari
Looking fresh so fly Na faso gari
babban yaro ya faso gari
wai ina suke ne ya faso gari
Toh ga jarumi ya faso gari
DOWNLOAD mp3
VERSE #3
Da na ce up NEPA sai ga wuta
Wai Ricqy Ultra ya basu wuta
Excuse me fine lady
You look beautiful
I love the way you smile
Toh sai anjuma
Mamaki take turanci nake
Are you from U.S?
Ki tambayi Ziriums
Babban magana ga kuturu da zobe
Aikin banza kiba a kunne
Aikin banza kiba a kunne
Ga wani na wa duwawu lalle
Ricqy Ultra ya mamaye garin
Dan suna na ya baza gari
Sarkin Kano zai shirya mini daba (durbar)
Yan Zaria suna mini fata
Yan Bauchi a kawo mini masa
Yan Abuja suna da nairori
Zo muje fada mu hau farin doki
CHORUS
Looking fresh so fly Na faso gari
babban yaro ya faso gari
wai ina suke ne ya faso gari
Toh ga jarumi ya faso gari
Looking fresh so fly Na faso gari
babban yaro ya faso gari
wai ina suke ne ya faso gari
Toh ga jarumi ya faso gari
Ricqy Ultra Saysss
Ga big boy ya faso gari
Ku ban hanya na faso gari
Babban yaro ya faso gari
Ga bobo ya faso gari
Ga big boy ya faso gari
Ku ban hanya na faso gari
Babban yaro ya faso gari
Ga bobo ya faso gari
Nine mahakurci Nine mawadaci
Kune mahakurta Kune mawadata
Nine mahakurci Nine mawadaci
Kune mahakurta Kune mawadata
Ha ha haaa
Kai ha ha haaaa
Kai ha ha haaaa
KAI (Echo)
Simple Touch KefaZz on this mix
DOWNLOAD mp3
Lyrics written & composed by
El-Yaqub I.I (Ricqy Ultra)
CONNNECT WITH RICQY ULTRA
TWITTER: @ricqyultra
INSTAGRAM: ricqyultra
FACEBOOK: www.facebook.com/ meetricqyultra
FACEBOOK FANPAGE: www.facebook.com/ ricqyultrasays
E-MAIL: ricqyultra1@gmail.com
TWITTER: @ricqyultra
INSTAGRAM: ricqyultra
FACEBOOK: www.facebook.com/
FACEBOOK FANPAGE: www.facebook.com/
E-MAIL: ricqyultra1@gmail.com
Comments