Bauchi born artiste Barde Ogan Chasu (B.O.C) finally releases the song titled KING KUNTA.
With so much hype and anticipation, fans have waited far too long. The
song is the first single off his upcoming album titled #NOENGLISH. The
project is set to drop before the end of the year.
B.O.C has so far released a lot of hits that hav gained several airplays across radio stations. Among his hits include "Bindiga", "Maestro", "Good morning", "Labarbaru", Maijama'a" among others.
Enjoy the lyrical display from this amazing beehive's rap representative.
DOWNLOAD
CONNECT WITH B.O.C VIA
Twitter: @BOCMadaki
Facebook: www.facebook.com/BOCMadaki
LYRICS
INTRO
*An UNDERGROUND KING ......
*.....Is He Who Scares The Mainstream Royalty With His THUNDER SOUND THING
*So Cutting Off My Spring Ankle Won't Stop Me
*For What's The Best Thing To Do In Wrestling When The Ring Got You?
CHORUS
*Hawa Kan Kidodi Nake Kamar King Kunta,
Kunta,Kunta,Kunta,Kunta!
*Kowace Kida Na Hau Ni Nakan Hukunta,
Hukunta,Hukunta,Hukunta!
(Repeat Chorus Twice)
VERSE ONE
*Yea,Ga Furen Kallon Da Ya Fi Karfin Bayi
*King Kunta,Sarkin Bayi
*Sarka A Wuya,Hannaye Da Kafafu
*Amma Mun Ki Mu Hakura,Wahala Ya Dafa Mu
*Akwai Wassu Abokan Da Ma Jaraba Ya Raba Mu
*Amma Yanzu Mun Shirya Don Saraba Ya Hada Mu
*Wassu Ba Su Da Rai Don Adaka Ya Raka Su
*Mu Da Muke A Raye Kam Hakika Mun Ga Dazu
*Placed Above Haters,Ubangiji Ya Daga Mu
*Yanzu Muna Da Yanci Kuma Babu Mai Taba Mu
*Blessed By God,Nobody Is Gonna Touch Us
*Yes I Are Tyler's Man Speaking Yonkers
*No Achilis Heel,Ban Da Dunduniyar Kafa
*Just Aiming Up High Zuwa Duniyar Sama
*Na Fi Karfin Mulkin Mallaka
*I'll Make Pounds,E A Turmin Na Daka
CHORUS
(Repeat First Chorus)
VERSE TWO
*King Kunta,Yea I'm A Slave To My Thoughts
*I Ain't Never Giving Up On The Brave That I Fought
*Till The Day I Bury Him In The Grave That I Dug
*I'm Frank Ocean,Measured By The Waves That I Bought
*Ai,Da Ni Kake Nema Ka Yi Collabo?
*Ka Kira B.F.S In Ku Ka Shirya Da Ogajow
*Kokuwa Duk Wani Gaye Daga Office
*Real Rap Is Here,Ai Mun Yaye Daga Rubbish
*In Babu Batiri Ai Ko Agogo Kan Huta
*Amma Banda Kwakwalwar Da Ya Fi Na'urar Computer
*Mai Iya Ziyartar Yanan Gizo Gizo
*Will Soon Be A Coach Bayan Su Mourinho
*Simple Kaman 'A,I,O,U,E'
*Kar Ku Fasa Sa Kuzari,Zo Mu Je
*Don Mu Faranta Ran Masu Yin Mu
*Da Muddun Suka Gan Mu Na San Za Su Bamu Kudin Mu
CHORUS
(Repeat First Chorus)
OUTRO
*Ji Mana,Ku Tsaya Guys!
*Dish Dish Ka,Dish Ka,Dish Dish Ka,Haba Dish Ka(Repeat Till The Song Fade Out)!

Comments